Acikin wannan manjaha ta arewa radio fm kano zaku samu zafafan shirye-shirye a koda yaushe kuma cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba.
Babu bukatar saika kunna rediyo ko kaje intanet kana neman tashar arewa fm kano 93.1 fadi raayinka, ta cikin wannan manhajar an hutasar da kai zaka samu tashar cikin sauki.
Wannan manhaja tamu mai albarka an gama sauwaka muku ita domin samun saukin amfani da ita, komai mai sauki ne yadda zakayi amfani da wannan manhaja ta arewa radio fm.
Za muna tura muku sakonnin ida wani abu ya faru wandaya danganci wannan app din, kuma zai shigo cikin wayoyin ku cikin sauki.
Wannan manhaja tana da alaka da wannan abubuwa kamar haka:
* arewa radio kano 93.1
* radio arewa 93.1 fadi ra'ayinka kano
* Radio 93.1 hausa
* saurari arewa radio 93.1 online
* arewa radio 93.1 hausa
* Labaran arewa radio kano
* labaran wasanni
* radio kano labaran duniya
* Radio labarai zafafa
* labaran wasanni
* Shirin daga masarautar kano
* arewa radio kano labaran yau
* arewa radio kano live stream
* shirin arewa radio na kunnanka nawa
* 93.1 arewa radio KANO
* Sabon gidan rediyo na arewa