Auta MG Boy mawaki ne a masana antar fim ta Hausa wato Kannywood, ya shahara Kuma fitacce ne a masana antar ya iya Wakokin soyayyah sosai. Yayi fice a wata Waka da yayi Mai suna "Baba Ayi mini Aure". Ya fara Wakokin siyasa ne a shekarar 2022.
Cikakken sunan sa shine Abdurrahman muhammad Garba Wanda aka Fi sani da suna Auta mg boy. An haife shi a ranar 1 ga watan Janairu a shekarar 1993 a cikin jihar kaduna a cikin garin birnin Zaria. marubucin mawaki ne .
Yayi karatun firamare da sakandiri a garin Kaduna daga baya ya cigaba da waka.