Wannan littafin ishmaawi yana dauke da hukunce hukunce na ilimin fiqhu wanda an tsarashi akan babi babi, kuma wannan application da aka hada anyi shine saboda saukakawa daliban karatu ta yadda zasu iya karatu a wayar su duk lokacin da suke bukata ba tareda sun duba littafi ba. bugu da kari kasancewar wannan zamanin komi ya zamo sai an hada da technology.