Sunnoni Da Bidioin Aure Mp3-Pantami
Install Now
Sunnoni Da Bidioin Aure Mp3-Pantami
Sunnoni Da Bidioin Aure Mp3-Pantami

Sunnoni Da Bidioin Aure Mp3-Pantami

Saurari Wa39azi akan Sunnoni Da Bidioin Aure tare da Sheikh Ali Pantami.

Developer: ZaidHBB
App Size: Varies with device
Release Date: Oct 23, 2017
Price: Free
4.8
21 Ratings
Size
Varies with device

Screenshots for App

Mobile
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Sunnoni Da Bidioin Aure Mp3-Pantami" na kunshe da wa'azin Sheikh Ali Isah Pantami wanda ke magana akan:
*Sunnoni Da Bidioin Aure,
*Hakkokin Ma'aurata,
*Gyara Kayanku Ma'aurata da kuma
*Hakuri da juna Ma'aurata da ma wasu.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Show More
Show Less
More Information about: Sunnoni Da Bidioin Aure Mp3-Pantami
Price: Free
Version: Varies with device
Downloads: 5000
Compatibility: Android Varies with device
Bundle Id: com.andromo.dev492494.app684740
Size: Varies with device
Last Update: Oct 23, 2017
Content Rating: Everyone 10+
Release Date: Oct 23, 2017
Content Rating: Everyone 10+
Developer: ZaidHBB


Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide