Lakca mai taken WAYE MAI SALLAH mp3 tare da Mallam Muhammadu Kabiru Gombe
Acikin wannan app zaku sami wadannan lakcoci:
- MUHIMMANCIN SALLAH. MALAM KABIRU GOMBE YA RAGARGAJI KWAMISHINONI, YAN KASUWA DA DUKKAN SAURAN MASU BARIN YIN SALLAH AKAN LOKACI
- MUHIMMANCIN KULA DA SALLAH. BUSHARA DA TSORATARWA GAME DA SALLAH
- WANDA YA BAR SALLAH DAGANGAN ? SAURARI MALAM KABIR GWAMBE
- ILLAR ZINA KAN JAMA'A KABIRU GOMBE MP3
- SUJADA GA WALIYYAI. SHEIKH KABIRU GOMBE YAYI BULALA AKAN WANNAN BATU SHIMA
- BALA'IN JINKIRTA SALLAH DA RASHIN YINTA AKAN LOKACI
- MATAR IDAN TA FARA CEWA BADAI NI BA.....SAURARI KABEER GOMBE
- MATA MASU ZUWA WAJEN BOKAYE....SAURARI RUGURGUZAR DA SHEIKH KABIRU GOMBE YAYI MUSU
- ZUBAR DA JININ MUTANE DA SUNAN SIYASA. LABARIN DPO KAN YAGA FASTAR SHEHUN 'YAN BIDI'AH
- BALA'IN YIN SHIRKA
- DA DAI SAURAN MUHIMMAN LAKCOCI WA WA'AZUZZUKAN MUSULUNCI
Idan kunji dadin wannan manhajja ta Kabiru Gombe Waye Mai Sallah tare da sheik kabeer gombe, sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma a aikata zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.