Wannan manhaja na dauke da karatun Sheikh Malam Dr. Isah Ali Pantami wanda yayi akan Koke-Koken Ma'aurata.
Mu kuma anan Team (uyaapps)muka ga ya dace daa sauqaqawa mutane hanyar samun wannan karatu mai muhimmachi ta hanyar gina app akansa.
Da fatan zaayi sauraro da nutsuwa.
Show More
Show Less
More Information about: Koke-Koken Maaurata - Isah Ali Pantami