wannan application din na karatun littafin Ahkaamul-Janaaiz na sheikh Muhammad Nasir-ud-Dīn al-Albani na biyu daga bakin sheikh Jafar Mahmoud Adam,muna rokon Allah ya jikan wa'innan malamai da rahamah,ya kuma gafarta musu,sun bada gudinmuwa wajen kokarin ciyarda addinin musulinci da karantar dashi.
Show More
Show Less
More Information about: Ahkaamul-Janaaiz 2 Shekh Jafar Mahmoud Adam mp3