wannan application din baya bukatar data ko internet yana aiki ne offline,abunda ake bukata shine kawai ayi install dinsa a fara sauraro free ne.
muna addu'ar Allah Ubangiji ya jikan malam da rahamah .
Show More
Show Less
More Information about: Juz Ammah Complete Tafsir Sheikh Jafar