Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata
Install Now
Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata
Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata

Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata

Ilmin saduwar jimai - Bayanin zai Taimaki ma39aurata domin Gyaran zamantakewa.

Developer: first-rate-apps
App Size: 4.9M
Release Date: Jun 15, 2019
Price: Free
4.5
17 Ratings
Size
4.9M

Screenshots for App

Mobile
Wannan App yana bayani ne ga Saduwar Jima'i Da Iyali - Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata mai suna Gyara Kayan Ka zai taimaka wajen:

? samar da ainihin bayyanin da ake bukata game da Saduwar Jima'i Da Iyali
? bada shawara a kan yadda za a fahimci matsayin Saduwar Jima'i Da Iyali a rayuwa
? an rubuta wannan littafin mai suna GYARA KAYAN KA kamar dai wani littafin matafiyi.

Ya kunshi bayyanai game da kare lafiya, da jin dadin masu tarawa, da kuma sanin abinda ya kamata wajen jima’i. Kuma yana yin bayyani game da yadda mutum zai shirya rayuwarsa ta fuskar jima’i, ya kuma fahimci jima’in. Wannan littafin, kamar dai wani jagora ne da zai taimaka wajen yin zabi nagari.

Yazama Dole ko wane ma'auraci ya fahimci menene Saduwar Jima'i Da Iyali (Jima'i) da kuma lokutan Daya kamata a sadu da iyali.

Rashin Samun haske Akan ilimin Jima'i Ga Ma'aurata ka iya haifar da babbar matsala a Rayuwar Aure.

Kadan Daga Cikin abin da wannan manhaja ta kunsa;

*Saduwar Jima'i Da Iyali a musulunci
*Hukunce hukuncen Saduwar Aure Da Iyali
*Abubuwan da suke sa Mata ko Miji saurin kawo wa.
*Lokutan daya kamata a sadu da iyali..
*Matsalolin Rashin Gamsar Da Juna : Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata
*Muhimmancin Saduwar Jima'i Da Iyali Da Sanyi :Don Ma’aurata
*Abubuwan Dubawa da Kula Ga Ma'aurata
*HUKUNCIN SHAN Al'aura KO TSOTSAR AL' AURA DA AMFANINSA
*MARRIED ONLY

*NOTE: wanna bayani zai Taimaki ma'aurata (maza&Mata) domin Gyaran zamantakewar auren su:*

Da fatan ma'aurata suna fahimtar wanna app mai taken a sama domin gyara zamantakewar aure*

ALLAH ka gafarta mana

Dan Allah kada ku manta kuyi rating na wannan application, mungode..!

################################################################

If you like this Application please consider leaving a positive review and/or rating for it in the store. This will help move the App to the top so that other people that are looking for it can find it easily.

I will be so grateful if you download it and give it 5 star & share it with your family and friends.
Do not hesitate to make your comment, suggestion, advice and so on via [email protected]
Show More
Show Less
More Information about: Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata
Price: Free
Version: 3.4
Downloads: 5000
Compatibility: Android 4.1 and up
Bundle Id: com.andromo.dev658544.app981487
Size: 4.9M
Last Update: Jun 15, 2019
Content Rating: Everyone
Release Date: Jun 15, 2019
Content Rating: Everyone
Developer: first-rate-apps

Related Apps
Al Huthaify Complete Quran Offline Mp3 HD

Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide