Kamar yadda muka Saba kawo muku Littattafan Hausa Novels masu ilimantar wa fadakarwa gami da Nishadantarwa, yau ma mun kawo muku Sabon littafi Mai suna AUREN TAGWAYE..
Auren Tagwaye littafi ne Wanda marubuciyar ta kirkiri labarin sa, kuma tayi kokari sosai wajen bada abubuwa masu amfani Wanda Mai karantawa zaiji dadi sosai..
Show More
Show Less
More Information about: Auren Tagwaye - Hausa Novel