Shugaba Buhari na Daya Daga cikin shugabannin da suka mulki Nigeria a Mulkin Soji Dana Farar Hula.
Tarihin Shugaba Muhammadu Buhari nada matukar amfani ga duk wani Dan Nigeria ya sanshi sabo da yasan gudummawar da Buhari ya bawa kasa.
Kada na cikaku da surutu kawai kuyi install na wannan app domin ganin cikakken tarihin Shugaba Muhammadu Buhari, sannan kada ku manta kuyi rate na wannan app.