Hukuncin Saduwa Da Mai Haila
Install Now
Hukuncin Saduwa Da Mai Haila
Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Shin Zan Iya Saduwa Da Macen Da Take Haila

Developer: Abrahamjr
App Size: Varies With Device
Release Date: Nov 26, 2018
Price: Free
Price
Free
Size
Varies With Device

Screenshots for App

Mobile
Da sunan Allah Mai yawan rahama mai yawan jinkai, tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyan halittar Allah Annabin tsira Annabi Muhammad, da Iyalan shi da Sahabban shi baki daya.

Muhimmanci: yana da matukar muhimmanci sanin hukunce hukunce jinin al'ada, muhimancin bawai ya tsaya ga mata bane kadai a'a harda maza, domin abubuwa da yawa na ibada da na zamantakewa suna da alaka da jinin al'ada, misali mai jinin al'ada bata sallah ko azumi ko dawafi, wannan bangaran ibada kenan amma ta bangaren zamantakewa mai jinin al'ada ba'a sakinta ba kuma a saduwa da ita, sannan ga yadda Allah ya sanya idda da jinin al'ada, ta yadda idan aka saki mace sai ta ga tsarki uku (al'ada uku) kafin akace ta kammala idda sannan ai maganar sabon aure, to idan tana al'ada bayan kowadanne watanni shida kenan sai bayan shekara daya da rabi za'a fara magana aure, shi yasa muka ce sanin hukunce hukuncen wannan jinni ba wai ya rataya ga mata bane kadai har da maza.

*Jima'i Da mace mai haila
*Shin zan iya saduwa da mace me haila
* Hukuncin saduwa da macen da take haila
* Menene Jinin Haila

Menene Jinin Al'ada: Jinin al'ada jinine da yake fita da karan kansa daka gaban macan da a al'dance zata iya daukar ciki ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba.
Wannan shi ake nufii da jinin al'ada, da akace 'jinine da yake fita da kansa' kenan idan ya zamana ba da kansa ya fitaba kamar ace cinnaka ya cije ta a gaba ko kunama sai jinni ya balle mata to wannan bai zama jinin al'adaba.

Da akace 'Ta gaba' kenan idan ya fita ta dubura ko ta hanci wannan bai zama jinin al'adaba. Da akace 'Wacce a al'adance zata iya daukar ciki' kenan idan ya fita daga wacce a al'adance ba zata iya daukar cikiba sabo da yarinta ko girma to wannan shima bai zama jinin al'adaba.

Amma da aka ce 'Ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba' kenan idan ya wuce kwanaki sha-biyar to bai zama kuma jinin al'adaba.
Wadannan nau'uka da akace basu zama jinin al'adaba kenan hukuncin jinin al'ada bai hau kansuba za su yi sallah domin jinin ciwone sai a nemi magani, Allah ya sawwake.

Kada ku manta kuyi rate na wannan app mungode...
Show More
Show Less
More Information about: Hukuncin Saduwa Da Mai Haila
Price: Free
Version: 6.0.0
Downloads: 7646
Compatibility: Android 4.4
Bundle Id: com.andromo.dev701988.app885494
Size: Varies With Device
Last Update: 2023-08-11
Content Rating: Everyone
Release Date: Nov 26, 2018
Content Rating: Everyone
Developer: Abrahamjr


Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide