wannan App na na kunshe muhimman bayanai dangane da Ilmin Computer tun daga ma’anar ta, tarihin ta, da kuma yadda ake amfai da ita. Duk a harshen hausa. domin fahimtar yadda computer take a saukake
Show More
Show Less
More Information about: Mu Koyi Computer a Saukake