Saboda Muhimmancin Jima'i a zamantakewa rayuwar aure, shi yasa Allah (S.W.T) ya sanya uzaba mai tsanani ga dukkan wanda ya tauye ma dan'uwansa hakkin jima'i da ke wuyansa.
Lallai sha'awa halitta ce, ta wani tafi ta wani, tana karuwa kuma tana raguwa.