BARKA DA WARHAKAโ Barka Da Shigowa Wannan Application Azkar Na Safe Da Yamma Mai Albarkaโ Ya Allah Ka ciyar damu daga halal cikin neman mu.๐ Ka sa albarka a cikin al'amuranmu.๐ Ka biya mana bukatunmu na alheri.๐ Ka kare mu daga dukkan fitinu da musifu.๐ Ka tsare mu daga sharrin mutane da aljannu๐ Ka fisshe mu jin kunya duniya da lahira.๐ Ka yi wa mahaifanmu gafara da rahma.๐ Allah Ka yi mana tsari da kunci, bashi, talauci da bakin ciki.๐ Ka yi mana albarka.๐ a bisa sunnar Manzon Ka (๏ทบ) Amin")