koyon waka cikin waya da computer
Install Now
koyon waka cikin waya da computer
koyon waka cikin waya da computer

koyon waka cikin waya da computer

darusan masu yawa wanda zasu taimakeka wajen hada waka ko kida ciki wayarka

App Size: 21M
Release Date: Aug 11, 2020
Price: Free
4.6
10 Ratings
Size
21M

Screenshots for App

Mobile
koyon waka app ce mai nuna maka yadda zakayi waka hada kida da sauransu idan koyon turanci na baka wahala ko baka jin turanci' wanna app na koyon waka munyi shine cikin yaren hausa, idan wakoki na soyayya ka ke son koya, zaka iya su. idan wakoki na siyasa kake son yi duk zak iya, manhajar mu ta koyon waka zata taimaka kwarai wajen harkan hada kida ko hada sauti mai kyau, akwai app masu yawa wanda zasu taimaka maka wajen yin recording cikin wayarka ko computer taka
* muhimmacin app
* muna da shiye shirye da dama wanda zasu taimaka waje hada waka cikin wayarka,
* idan kana so yadda zaka zama kamar su hamisu breaker ko wakar nanaye kake sonyi zata taimkeka wajen yi
* kasani cewar mun taimaki mutane da yawa wanda yanzu music nasu yana bada wuta sosai
* muna son matasan arewa su tashi sosai shiyasa mukayi wannan app
* idan koyan hada sauti kake sonyi wannan manhajar munyi shine don kai


> muna shirin jaruman mako >Jaruman mako shiri ne mai ilmantarwa da nisha dantarwa, jaruman mako yayi farinjini a idanun jama'a sosai domin, sami dunban matasa daga kasar libya, niger nigeria har uwa uba nigeria.

> zamu taimakeka promoting na music naka don mutane su sanka sosai, ciki jihohi har kasashe, kama mutanen kano, gombe.

kuma mun sa maka Instagram a cikin wannan manhajar don ka ji dadin manhajar,
akwai wakoki mai tarin yawa wanda masu aiki dawannan mahajar sukayi in kana bukatan sada zumunta dasu zaka iya magana dasu a cikin wata shafi mai suna chat.
akwai abubuwa masu yawa gaskiye wanda suna wannan manhajar kaidai ka sauketa kyauta don karuwanka,
in kana akwai wanni abu daya shige maka duhu ka tuntube mu bisa wannan Email: [email protected]
Show More
Show Less
More Information about: koyon waka cikin waya da computer
Price: Free
Version: 3.12.0.11
Downloads: 100
Compatibility: Android 4.2 and up
Bundle Id: com.bravesquadstudiohausa.koyonwaka
Size: 21M
Last Update: Aug 11, 2020
Content Rating: Teen
Release Date: Aug 11, 2020
Content Rating: Teen
Developer: Brave squad studio*


Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide