Wannan shine fassarar littafin Ashmawi da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi yayi a lokacin rayuwar shi, domin karantar da al'ummar Musulmi hukunce-hukuncen ibada da mu'amala ta sunnar Manzon Allah SAW a bisa fahimtar magabata na kwarai. Allah Ya gafarta masa amin.
Show More
Show Less
More Information about: Ashmawi - Sheikh Abubakar Mahm