Wanna Application ya kawo muku manya manyan jaridun Hausa da muke dasu a Arewacin Nigeria. Manhajar an tsara ta domin ta taimake ku tare da saukaka muku hanyoyin samun labarai cikin sauki da nagarta. Wannan Application ta Wuce sa'a wajen bada labarai nan take, Da zarar abubuwa sun faru ba tare da bata lokachi ba. ku sauko da ita sannan kuyi amfani da ita kana ku bamu sharhi akan ta, za kuma ku iya bamu shawarrwari wajen da kuke ganin akwai bukatar inganta ta.
Jaridun Hausa Sun hada
•Legit Hausa
•Premium Times Hausa
•BBC Hausa
•Arewa Radio News
•Arewa 24 News
•DW Hausa
•RFI Hausa
•Freedom Radio Kano
•Jaridar Gaskiya Tafi Kwabo
•Muryar Amurka
•Daily Nigerian Hausa
•Leadership Hausa
•Aminiya
Da Sauran Su .......
Manhajar kyauta ce mukayi ta domin ku, sannan Zaku iya sauko da wasu applications din namu masu nishadantarwa, fadakarwa ta hanyar yin search da (Arewa Studio apps) a nan store.
Kada ku manta kuyi rating wannan manhaja tare da rubuta review idan kunji dadin wannan app.