Wanna "game" ne da muka ginashi domin Hausawa da me fahimtar harshen Hausa ko kuma koyon Hausa. "Game" din Kacici Kacicin kalmomin Hausa domin nishadi da debe kewa, zai taimaka wajen wasa qwaqwalwa sosai.
Yadda ake bugawa?
Ba wahala, kawai za'a hada harufa ne domin su tayar da kalma guda daya ko sunan mutum ko wani abu.
Show More
Show Less
More Information about: Kacici Kacici - Kalmomin Hausa