Islamia application ne dake dauke da hanyar koyan ilimi na addininin musulunci cikin sauki da kayatarwa.
**Kadan daga cikin abubuwan da zaku iyayi acikin Islamia app**
1. Kuna iya koyan ayar Al'qurani tare da tafsir na ayar nan take hadi kuma da amsa tambayoyi akan abin da kuka koya domin samun damar Islamia app yakara muku aya tagaba.
2. Kuna iya bibiyar awane matsayi karatunku yake tahanyar duba wa"yanda suke amfani da islamia app gaba kake dasu ko sunfika tara points akaratu, domin mai koyo yakara kaimi wajen bibiyar karatunsa kada awuce shi.
3. Kuna iya karanta Ko sauraron wa'azi, tafsir, azkar, ibadat, sirah da sauran su
4. Kuna iya yada ilimin da kuke dashi domin amfanar da juna acikin islamia app.
5. Kuna iya testing na ilimim da kukakoya tahanyar amsa tambayoyi daga cikin Islamia app misali:
islamia app na iya jenyo aya yatambayeku acikin wace suratake? idan kun amsa akaramuku point idan kuma kafadi Islamia App ya gyaramuku kuma yacire point naku.
Akwai abubuwa na kayatarwa acikin wannan app Ku saukeshi yanzu ku ganewa idanuwanku zahiri.