Shaikh Ahmad suleiman full quran
Install Now
Shaikh Ahmad suleiman full quran
Shaikh Ahmad suleiman full quran

Shaikh Ahmad suleiman full quran

Developer: tamim mini
App Size: 31M
Release Date: April 26, 2021
Price: Free
Price
Free
Size
31M

Screenshots for App

Mobile
Sheik Ahmad Sulaiman Android App. containing the History of the sheik and His Complete Quran Offline Version

Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, Ahmad Sulaiman Quran Offline jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu [email protected] zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.

Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci.

Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Full Quran mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu. EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalog na KareemTKB domin samun karatun kuma dukkan apps din na tafsirin sheikh jafar din na aiki ba tare da an kunna data ba. Ahmad Sulaiman Kano quran mp3
Show More
Show Less
Shaikh Ahmad suleiman full quran 1 Update
April 26, 2021 Version History
Sabunta abun ciki na atomatik

~tamim mini
More Information about: Shaikh Ahmad suleiman full quran
Price: Free
Version: 1
Downloads: 50
Compatibility: Android 5.0 and up
Bundle Id: com.miniappsforall.ahmedsuleimanfullquran
Size: 31M
Last Update: April 26, 2021
Content Rating: Everyone
Release Date: April 26, 2021
Content Rating: Everyone
Developer: tamim mini


Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide