Wannan Application ya na dauke da dadadan zababbun wakokin Naziru Sarkin Waka, wadanda za su nishadantar da mai sauraro ba dan kadan ba, wannan wakokin sun hada da irin su
Mai kamar zuma
Ankar Sarkin Kano
Mati da Lado
A sha Shayi
INEC
San Gombe
Sarkin Alumma
Lafiya saraki
Rawa.....da dai sauran su.
Wannan Application yana kunshe da wakoki masu dadi na Sarkin Waka domin jindadinku....Kada a manta ayi rating wannan Application din.
A SAURARA. LAFIA