Mun kirkiri wannan Application dinne domin samar wa mutane hanya mafi sauki gurin samun gurbin karatu a kasashen duniya, kamar su china, india,egypt, turkey, saudi arabia, qatar da sauransu.
Idan kabi sannu ahankali insha Allah zaka iya cimma Burinka, domin muma ta wannan hanyar muka sami gurbin karatu a kasar waje.