A takaice wannan mahajar mai suna Muntakhab Min Ad’iyatul-Mukhtara ta kunshi addu’o’in neman kariya daga sharrukan makiya musamman addu’ar nan ta Amirul-Mumina Ali ibn Abu-Talib dake cikin Sahifatul-Alwiyya Jami’a. da kuma wasu addu’a’o’in neman arzaki da neman biyan bukata.Buga da kari akwai wasu addu'o'i wanda zai kara ba mu damar samun kusanci ga Allah.
Show More
Show Less
More Information about: Muntakhab Ad'iyatul Mukhtar