Wannan manhaja ce data kunshi sabbin fina finai da aka fassarasu da harshen hausa, kuma sun fassaru ta yarda in kaji zakayi nishadi.
Kamfanonin fassara dayawa suka dauki lokacinsu suka zauna suka tabbatar da fassara su da indanci.
Manyan fina finan India da hausawa basu ganewa suka dauko suka saka su a harshen hausan domin fahimtar hausa akan films din,
Finafinan sun shafi finafinan yankin kudu na India da Arewa baki daya, na fitattun jarumai mata da maza.
Mun wallafashi kyauta ga duk masu shaawa kyauta ne.