Kasance daga cikin wadanda zasu nishadantu da sabon Manhajar kallon finafinan Hausa a kyauta. Gaggauta sauko da naka kwafi daga dandalin manhajoji na duniya wato Google Play Store, ka kuma tabbatar da kayi mana Rating da kuma tofa albarkacin baki wato(Review).tare da rattaba mana taurari biyar.