KOWACE CUTA DA MAGANINTA
Install Now
KOWACE CUTA DA MAGANINTA
KOWACE CUTA DA MAGANINTA

KOWACE CUTA DA MAGANINTA

Littafi Na Daya domin Sanin illolin Sihirce-Sihirce da Kuma Yadda za a Magancesu

App Size: 9.8M
Release Date: Apr 25, 2022
Price: Free
Price
Free
Size
9.8M

Screenshots for App

Mobile
Wannan littafin ya kunshi bayanai kan cutuka dabam-dabam tun daga hanyar kamuwa da su, da yanayin kwayoyinsu,alamomin gane su da kuma hanyar magance su, bisa koyarwar Al-qur'ani da sunnar Manzon Allah (S) da kuma binciken Masana harkar magunguna da muka tattara.
Daga cikin cutukan da muka yi bayani a Kan su sun hada sihirce-sihirce da ake yi wa juna, alamonin gane su da kuma hanyar magance su. Matsalolin Ciwon aljani ma ba mu bar shi a baya ba, domin mun yi bayanin mene ne aljani da yadda yake shiga jikin dan-Adam da kuma yadda za a kore shi ya fita a jikin dan-Adam ba tare dayin shirka ko bokanci ba.
Show More
Show Less
More Information about: KOWACE CUTA DA MAGANINTA
Price: Free
Version: 2.4.4
Downloads: 50
Compatibility: Android 4.4 and up
Bundle Id: com.myappcutadamagani.dev
Size: 9.8M
Last Update: Apr 25, 2022
Content Rating: Everyone
Release Date: Apr 25, 2022
Content Rating: Everyone
Developer: ushibawiyyu initiative


Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide