Wannan application in fassarar littafin addu'a'u min kitab wassunah ne daga bakin Sheikh. Aminu Daurawa mai karantawa Alaramma Ahmad Sulaiman. Ya kunshe da addu'u'o'i daga Alqur'ani mai girma da hadisan Annabi Sallallahu Alaihi Wassalam.
Show More
Show Less
More Information about: Adduau min Kitab Wassunnah