Za ka/ki iya Download wannan App Rarara Baba Buhari Dodar Mp3 batare da ka/ki na yanar gizo gizo ba kuma basai ka/ki saya ba domin nishadi, Wakoki ne na zamani wanda Adamu Rarara yake wake mutane daban-daban ga masu mulkin siyasa harda na garagajiya.
Idan kuna da bukatar wadansu wakokin na Rarara to ku Duba sauran catalago domin zabar wadan su Apps na Rarara.
Zaka ka/ki sharing din wannan App na Rarara Baba Buhari Dodar Mp3 ga sauran 'yanuwa da abokan arziki.
wadansu Apps din ma zasu zo nan gaba domin nishadan tarda ku da yardar Allah.