Manhajar ta qunshi karatun karatun falalar sahabbai babban sahabin mazon Allah s.a.w wato Umar Radhiyallahu anhu. wannan manhaja cigabace ga manhajja ta farko data biyu. wannan itace manhajja ta uku. wacce ta kunshi falalar babban sahabbin manzon Allah wato Umar R.A
Show More
Show Less
More Information about: Falalar Sahabbai -Sayyidina Umar R.A kashi na 3