Bayani akan halaccin Tawassuli da Annabawa da bayin Allah na gari. daga Al'qur'ani mai Girma da Hadisan Shugaba sallallahu ta'alah alaihi wa Alihi wasallam.
Anyi wannan karatu ne a wajen Maulidin Shugaba sallallahu ta'alah alaihi wa Alihi Wasallam, wanda Qungiyar Sheikh Nasir Kabara Research Centre ta shirya a Gidan Qadiriyyah Kabara Kano a shekarar 2014.