Assalamu alaikum,
Ku sauke wannan manhajja ta dausayin ango da amarya domin samun abubuwa kamar haka:
1. Girki : yadda ake dafa abincin zamani na amare kala-kala sama da guda hamsin
2. Kwanciyar Aure : cikakken ilimin jima....saurin kawowa, da kuma littafin gwarzon namiji
3. NI IMA a dausayin masoya : Mace tagari, hasken ma'aurata, sirrikan maza, hadi domin mata wanda bayaninsu sai kun shiga cikin manhajjar etc
4. GYARAN JIKI : Me jego, littafin ranar aurena, yadda zaki gyara jikinki cikin sauki etc
5. NISHADIn dausayin masoya: Littafin auren zinariya, kalaman soyayya da dai sauransu
6. SAKA MEGIDA KUKA a dausayin masoya : Wannan ba sai anyi muku bayani ba..kushiga ku karanta zaku gani da kanku
Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta ku bata tauraro biyar cikin wannan gida. A sauke akaranta lafiya!