Wakokin Mata
Install Now
Wakokin Mata
Wakokin Mata

Wakokin Mata

Manhajar samun wakokin samari da yan mata kyauta a tafin hannunka cikin sauki.

Developer: AppME Technology
App Size: 4.3M
Release Date: Jan 28, 2020
Price: Free
4.8
10 Ratings
Size
4.3M

Screenshots for App

Mobile
Mallaki wannan manhaja wadda ta dace da bukatun ka na nishadi. Kasancewar wannan manhaja ta farko a wannan nahiya, zai baka damar mallakar duk wani farin ciki da kake bukata kama daga wakokin saurare, dana kallo.

Haka kuma, zai sada ka da wakokin mashahuren mawakan mata irinsu Ado gwanja, Adam a zango, Hamisu Breaker, Abdallah Amdaz, Umar m shareef, Hussaini Danko, Isah Ayagi, da sauransu.

Manhajar '' Wakokin Mata'' manhajace dake kunshe da wakoki masu dadin saurare da gamsar da bukatun ka na nishadi. Haka dai a cikin wannan manhaja akwai wakokin mata irin na gidan biki, akwai wakokin soyayya masu salon rawa da girgiza, akwai wakokin zamani masu taba zuciya.

Ita dai wannan manhaja zata sada ka da dukkan wani mawaki dake arewacin naijeriya musamman mawakan masana'antar shirya fina finai ta Kannywood. Sannan wannan manhaja zata sada ka da mawakan zamani wadanda suke tashe kai tsaye.

Dan haka ku antaya cikin manhajar wakokin mata domin samun irin wakar da kuke bukata, da kuma mawakin da kuke son saduwa da shi.
Show More
Show Less
More Information about: Wakokin Mata
Price: Free
Version: 2.0
Downloads: 1000
Compatibility: Android 4.1 and up
Bundle Id: com.newandromo.dev6951.app140397
Size: 4.3M
Last Update: Jan 28, 2020
Content Rating: Everyone
Release Date: Jan 28, 2020
Content Rating: Everyone
Developer: AppME Technology


Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide