Wannan App ne dake dauke da litattafan hausa novels kala kala wanda zaku ji dadin karantawa ga ma'abota karanta Littafin hausa... A cikin wannan app akwai wajen da zaku iya yin register sannna da bayyana ra'ayin ku akan littafi idan ya birge ku wato (Comments) Da dai sauran abubuwa daban daban Da muna da tabbacin zakuji dadin wannan app.
Show More
Show Less
More Information about: 2,000 in 1 Hausa Novels books - Unlimited Novels