ABUBUWAN DAKE CIKI:
1-Rabe raben sihiri a aikace
2-Alamomin sihiri da yadda za a gane su
3-Yadda ake yin sihiri
4-Me yasa sihiri ke kama mutane
5-YADDA AKE KARYA SIHIRI A AIKACE
6-YADDA ZA A WARWARE SIHIRI BA TARE DA ZUWA WURIN BOKA BA KO BOKA-MALAMI
7-Domin samun sauran RABE RABEN SIHIRI (12 TYPES)
      Sihirin SOYAYYA
      SIHIRIN KIYAYYA
      SIHIRIN ZUBAR DA JINI
      SIHIRIN HAUKA
      SIHIRIN KIRAN SUNA
      KAMBUN BAKA/ MAITA
      SIIHIRIN SHANYEWAR GABA
     SIHIRIN KASA KUSANTAR IYALI
     SIHIRIN HANA HAIHUWA
    SIHIRIN HANA AURE
DA SAURAN SU.
ZAKU IYA NEMAN MU TA CHANNEL NAMU NA YOUTUBE ""HAUSA CHEMIST""