Official Tijjani Gandu, application ne fitatccen mawaki Tijjani Gandu.
Mawakin ya shahara wajen kawo wakokin addin, ssiyasa, ilimin rayuwa da sauran su.
A cikin application din ya kawo muku wakokin sa audio da video dimin ya nisha dantar daku.
Asha kallo da sauraro lafiya