Aminci radio kano 103.9 tasha 'yar yayi, Muryar 'yanci, "Domin Cigaban Al'umma.
Aminci Radio 103.9 FM. tasha 'yar yayi, Muryar 'yanci, "Domin Cigaban Al'umma.
Gidan Rediyon Aminci Aminci Radio mai taken "Domin Cigaban Al'umma" muna yada shirye-shiryen mu akan mita 103.9 akan zangon FM. Mun yi muku tanadin kayatattun shirye-shirye masu fadakarwa, ilimantarwa, wa'azantarwa har ma da nishadantarwa. Duk Domin cigaban al'umma bakidaya.
Muna yada shirye-shiryen mu akan mita 103.9 akan zangon FM. Mun yi muku tanadin kayatattun shirye-shirye masu fadakarwa, ilimantarwa, wa'azantarwa har ma da nishadantarwa. Duk Domin cigaban al'umma bakidaya.