Samu dukkanin shirye-shiryen RFI Siyasa da Al'adu da Wasanni da Labarai da dumi-duminsu na Afrika da Faransa da duniya.
RFI gidan rediyon Faransa ne da ke magana da harshen Faransanci da wasu harsuna 12 da suka hada da Hausa. Hedikwatar rediyon tana birnin Paris mai kwararrun ‘Yan Jarida da wakilai 400 a sassan duniya.
RFI na gabatar da shirye-shirye masu kayatarwa tare da ilmantar da mutane game da sha’anin duniya.
RFI na saduwa da masu saurare kusan miliyan 400 a mako ta sabbin hanyoyin sadarwa (Intanet da Salula da sauran hanyoyin sadarwa) kimanin Mutane miliyan 10 ke ziyartar RFI a wata.
Faransanci, Ingilishi, Kambodiyanci, Hausa, Harshen China, Sifaniyanci, Swahili, Harshen Farisa, Fotuganci, Harshen Brazil, Harshen Romaniya, Rashanci, Harshen Vietnam.