kin zamo ta musamman a cikin mutane na musamman da na taba haduwa dasu a rayuwata ,kin shiga zuciyata kin zauna ta yadda bazan iya mantawa dake ba har abada .ina fata da burin kasancewar mu tare a daula mafi kyawun burgewa wato aljanna .cikin nishadi da yalwatuwar murmushin fuska nake mai furta miki cewa i love you. ire iren wannan kalamai suna dayawa cikin wannan app din ...kuyi download free
Show More
Show Less
More Information about: so halitta - bakori tv izzar so