WANNAN LITAFI ANA SAMARSHINE DOMIN HIDIMA GA JANIBIN SHUGABA (S.A.W) WANDA AKASABAYI DUK SHEKARA
DAGA ZAWIYAR MAULANA
{AL SHEK MALAM GARBA MAI TASIRI (R.L.T.)
GASHUA YOBE STATE,
KARKASHIN JAGORANCI,
{AL SHEK MALAM NURA }
BIN {SHEK MALAM GARBA MAI TASIRI (R.L.T.)
KUMA WANNAN LITAFI AYIN SHINE DA YAREN LARABCI YAREN {SHUGABA S.A.W}
DOMIN NEMAN YARDAR ALLAH DA SHAUKI DA SOYAYYA DA HIDIMA WA HADAR {SHUGABA S.A.W.}
ALLAH KA KARA KUSAN TAMU GA ZABBENKA KADA KARABAMU DASHI KO SOYAYYA DA'IMAN.