Wannan Manhaja ce ta shafinmu mai suna Alakusar Team wadda take shafi ce ta ilmantarwa.
A Wannan applicition za ku samun daman bayanai kai tsaye a shafinmu da zaran mun dora.
Muna da fatan wannan application zata amfani miliyoyin jama'a tare da Ilmantarwa dangane da magungunanmu na musulunci da addu'o'i mujarrabai.
Manzon Allah tsira da aminci Allah ya kara tabbata a gare shi yana cewa mafifici a cikin mutane shi ne mai amfanar da wasu. Allah ya sa mudace.
Ma