Sheikh ‎Kabiru ‎Gombe 2022
Install Now
Sheikh ‎Kabiru ‎Gombe 2022
Sheikh ‎Kabiru ‎Gombe 2022

Sheikh ‎Kabiru ‎Gombe 2022

Sheikh Kabiru Gombe 2022 app updated dindindin

Developer: tamim jameel
App Size: 36M
Release Date: Apr 22, 2022
Price: Free
Price
Free
Size
36M

Screenshots for App

Mobile
wannan application Sheikh ‎Kabiru ‎Gombe ‏2022 na dauke da wasu daga cikin manya-manyan lectures da Sheikh Kabiru Gombe ke gabatar wa a wurare daban-daban kama daga wajen wa'azin kasa,wajen walima ta daurin aure,ko taruruka da ya halsata.
Hakika Sheikh Kabiru Gombe na daga cikin manya-manyan malamai na kasar hausa wadanda suke kokari su yada sunnar manzo Allah (SAW).Muna rokon Allah ya kara kare malam ya kuma kara masa ililmi da kuma juriya wajen yada suna a bayan kasa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk abin da muka saurara.

Bayan karatutuka na Sheikh ‎Kabiru ‎Gombe ‏2022 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3,sheikh Jafar Mahmud Adam tafser,sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3,
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures,sheikh Ali Isah Fantami lectures,sheikh Ahmad sulaiman quran recitation,
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3,sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation,Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures,
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu ,sheikh haruna kabiru gombe,Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Sheikh ‎Kabiru ‎Gombe ‏2022 na kunshe da wa'azin Sheikh Kabiru Gombe wanda ke magana akan Mata, Matan Annabi, Wasika zuwa ga mawadata da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin kyauta.

wannan application Sheikh ‎Kabiru ‎Gombe ‏2022 na dauke da wasu daga cikin manya-manyan lectures da Sheikh ‎Kabiru ‎Gombe ‏2022 ke gabatar wa a wurare daban-daban kama daga wajen wa'azin kasa,wajen walima ta daurin aure,ko taruruka da ya halsata.
Hakika Malam Kabiru Gombe na daga cikin manya-manyan malamai na kasar hausa wadanda suke kokari su yada sunnar manzo Allah (SAW).Muna rokon Allah ya kara kare malam ya kuma kara masa ililmi da kuma juriya wajen yada suna a bayan kasa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk abin da muka saurara.

Bayan karatutuka na Sheikh ‎Kabiru ‎Gombe ‏2022 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka
Show More
Show Less
More Information about: Sheikh ‎Kabiru ‎Gombe 2022
Price: Free
Version: 4
Downloads: 100
Compatibility: Android 5.0 and up
Bundle Id: com.yasmin.sheikhgombe.quran
Size: 36M
Last Update: Apr 22, 2022
Content Rating: Everyone
Release Date: Apr 22, 2022
Content Rating: Everyone
Developer: tamim jameel


Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide