Gidan Haya
Install Now
Gidan Haya
Gidan Haya

Gidan Haya

Littafin hausa novel GIDAN HAYA dakuma chat group duka acikin wannan liitafi

Developer: Bibzaria
App Size: 8.6M
Release Date: Jun 17, 2020
Price: Free
Price
Free
Size
8.6M

Screenshots for App

Mobile
Littafin novel na hausa mai suna GIDAN HAYA mai dauke da labarin ruguntsumin chakwakiyan zamantakewar gidan haya, wanda sanin kowane gidan haya mai dauke da mutane kala daban-daban dakuma masu ra'ayi daban-daban, har ila yau gasu yaruka da al'adu daban-daban.

Duka wannan chakwakiyar acikin wannan littafi GiDAN HAYA

? Littafin Gidan Haya
? Chat group
? Shawara da tsokaci

Dakuma sauran littafainmu masu ?kayatarwa dakuma nishadantarwa

Kukasance da wannan kayataccen littafi mai dauke da chakwakiya, Rigima, Alhini, Takaici, Banhaushi, Son zuciya, Ra'ayi, Mugunta, dakuma sulhu duka acikin wannan litttafi mai suna

?GIDAN HAYA
Show More
Show Less
More Information about: Gidan Haya
Price: Free
Version: 9.8
Downloads: 500
Compatibility: Android 4.1 and up
Bundle Id: gidan.haya3
Size: 8.6M
Last Update: Jun 17, 2020
Content Rating: Everyone
Release Date: Jun 17, 2020
Content Rating: Everyone
Developer: Bibzaria


Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide