Gidan sarauta shiri ne me nisan zango da kamfanin mai-shadda tare da hadin guiwar sarki Ali Nuhu suke shiryawa Wanda za’a fara kawo muku shi wata me zuwa.. Dukkan alamu suna nuna cewa film din ana kayata shi sosai yadda masu kallo baza suso daina kallo ba.
Wannan kadan Daga Cikin wakokin wannan shararran film din Mai Suna Gidan Sarauta Ep..