Laburare Na Malam Dr. Jabir Sani Maihula: Wa'azi da Karatun Littattafai Cikin Harshen Hausa (Ba Tare Da Intanet Ba)
Wannan shi ne App mafi dacewa kuma cikakke domin samun dukkan Wa'azi da Karatun Littattafai na Malam Dr. Jabir Sani Maihula. Malam Jabir Sani Maihula yana daya daga cikin manyan Malamai masana Hadisi da Fiqhu a Najeriya kuma mai bayar da fatawa. Wannan App zai zama madogara gare ka wajen neman ilimi na addini, musamman ma dukkan darussan da Shehin Malamin ya gabatar Cikin Harshen Hausa.
Alƙurani Mai Girma Hausa