Wannan app ne wanda yake kawo muku sabbin labarai a harshen Hausa daga manyan kafafen yada labarai.
Kukasance da Wannan app mai'albarka domin yana daukeda abubuwa masu matukar muhimmanci.
Awannan app akwai "sautin radio" zaku iya sauraron dukkanin shirye-shirye masu muhimmanci, kuma zaku iya samun bidiyoyi masu matukar muhimmanci daga dukkanin kafafen yada labarai.
Awannan app akwai gidajen jaridun kamar:-
1. BBC HAWSA
2. DW HAUSA
3. RFI HAUSA
4. VOA HAUSA
5. AMINIYA
6. LEGIT HAUSA
7. PREMIUM TIMES HAUSA
8. LEADERSHIP HAUSA.