Live Goal Scorers application ne dazai Baku damar Samun labaran kwallon kafa Kai tsaye, batare da wata wata ba ko jinkiri, haka wannan application din zai Baku damar sanin sakamako na wasannin da Ake bugawa Kai tsaye batare da Bata lokaci ba.
Da Wannan application din Zaku iya Samun ko kallon wasa kaitsaye Gami da Samun sakamako batare da jinkiri ba.
Kuma wannan manhaja ta kunshi wasannin
Laliga, primier, champion, Bundisliga, serie A, dadai sauran wasannin na Duniya da Ake Gudanar wasa a Dukkan Fadin Duniya. Kai tsaye