Ilimin sanin jinin haila da yanda macce za ta yi domin ta kaucewa matsalar sa.
Sanin ilimin jinin al'ada wajibi ne a kan ko wace macce. Kuma yana da kyau mu ilmantar da ya Yan mu akan wannan lamarin.
Show More
Show Less
More Information about: Matan Duniya A Lokacin Alada