Wannan application din Yana Dauke da wakokin mesut Kurtis Daya Daga cikin mawakan company awakening music, Kuma ya saki wannan album din ne Domin Jin Dadin ku ku masoyansa na Fadin Duniya Baki Daya, dafatan zakuji Dadin wannan application din Mai Dauke da wakoki na Musamman Daga mawakinku Mesud Kurtis.