SAUKAKEN FASSARAR AL-KURANI.
Install Now
SAUKAKEN FASSARAR AL-KURANI.
SAUKAKEN FASSARAR AL-KURANI.

SAUKAKEN FASSARAR AL-KURANI.

Manhajar Fassarar Alkurani Mai girma da harshen Hausa

App Size: Varies With Device
Release Date: Nov 20, 2023
Price: Free
Price
Free
Size
Varies With Device

Screenshots for App

Mobile
SASSAUQAR TARJAMAR MA'ANAR AYOYIN ALQUR'ANI MAI GIRMA CIKIN HARSHEN HAUSA

JIZI'IN NA 30 (AMMA)

Ina farawa da sunan Allah wanda ya shimfixa ni'marsa ga kowa da kowa a duniya, wanda ya keve bayinsa nagari da ni'imomi a lahira. Tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta annabi muhammadu da ahalul baitinsa.
Bayan haka. Assalamu alaikum xan'uwa Musulmi mai girma.
Wannan wani qoqari ne da ake yi na sauqaqa fahimtar ma'anar ayoyin Alqur'ani mai girma ga masu karanta harshen Hausa a duk inda suke.Sannan kuma, mun dogara ne tafsirin Almizan na Allama Xabaxaba'i da kuma darrusan tafiri na Ayatullahi Jawadi Amuli wajen xauke ma'anar ayoyin.
Wannan wani qoqari ne da muka faro shi don ganin an sauqaqa wa mutane musamman matasa da yara hanayar da za su shaqu da littafin Allah mai gairma, wato Alqur’ani mai tsarki a lokacin da suke karanta shi, kuma muna nemam shwarwari da tsokaci kan yadda aikin zai inganta don sauqaqa wa masu karatu xin, saboda haka, kai ma xan'uwa mai karanta waxannan shafuka a halin yanzu, muna roqon ka gudummowa wajen inganta wannan aikin ta hanyar ka karanta ka ji cewa ka fahimci abin da ake so a isar daga saqon ayoyin da ka karanta, ko kuwa ka fiskanci wani saqo na ayoyi ko wata aya da ba ka fahimci abin da ke ciki ba? Idan ka sanar da mu yadda ka fahimta sai kuma ka bayyana mana ra'ayinka kan yadda za a yi don a sauqaqa wannan saqo da ya shige maka duhu, ta hanayar sauya kalmomi ne, ko sauya tsarin jimlar ne ma baki xaya; musaman ma idan aka yi la'akari da cewa yara qanana ma suna karanta waxannan surori da ke cikin azu biyu kamar yadda abin yake a qasar Hausa!
Show More
Show Less
SAUKAKEN FASSARAR AL-KURANI. 1.0.2 Update
2023-11-20 Version History
Completely offline
Low Weight
Low ads
Simple to use

~ushibawiyyu initiative
More Information about: SAUKAKEN FASSARAR AL-KURANI.
Price: Free
Version: 1.0.2
Downloads: 100
Compatibility: Android 5.0
Bundle Id: mykuranapp.com.dev
Size: Varies With Device
Last Update: 2023-11-20
Content Rating: Everyone
Release Date: Nov 20, 2023
Content Rating: Everyone
Developer: ushibawiyyu initiative


Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide